PropellerAds

Nura M Inuwa – Watsa min acid ya kara min kwarin gwiwa ne

PropellerAds
0 105

Shahararren mawakin fina-finan Hausa nan, Nura M Inuwa, ya bayyana wa BBC yadda ya samu kwarin gwiwa bayan da aka watsa masa acid.

Mawakin ya bayyana hakan ne a wata hirar musamman da ya yi da BBC a kwanakin baya.

PropellerAds

Nura ya ce abin da ya same shin ya kara masa son jama’a ne, maimakon gudun su.

PropellerAds
PropellerAds
PropellerAds

Leave A Reply

Your email address will not be published.