Music: Hamisu Breaker – Shimfidar Fuska Remix

700

Wakar Shimfidar Fuska Waka ce Dake Cike Da Kalaman Soyayya Masu Matukar Sanyaya Zuciya Da Sanya Nishadi Ga Zuakatan Masu Sauraro.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR

– Shinfidar Fuska tawuce ta Tabarma

– Tallafamin karso yasani jarkoma

– A Kanki zan jure gwagwarmayar bakin fama

– Idan kinasona babu ni ba rama

 

 

Download Music Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.