PropellerAds

karanta amsar da nafisa abdullahi ta baiwa wani daya ce mata kizo na aureki Huta da gori

PropellerAds
0 80

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani amsa me zafi bayan da ya ce mata, kizo na aureki ki huta da gori.

PropellerAds

Mutumin ya mata maganarne a shafinta na sada zumunta inda ita kuma ta mayar mai da martanin cewa, Saidai in auri Alhassan, watau mahaifinshi kenan.

PropellerAds
PropellerAds
PropellerAds

Leave A Reply

Your email address will not be published.