An Kama Wani Mutum Sanye Da Kakin Gen. Alkali

0 90

Daga Rabiu Biyora

Tashin hankali………

An Kama wani Mutum sanye da kakin Gen. Alkali

Lallai wadannan Mutanen basuda Arziki, Sojan Nigeria kucigaba da Binchike kadaku saurara ma Kowa

Dalilin kisa/ ko Satar Gen. Alkali Anyi zanga zanga a Jos haka Kuma ankai hare hare na sunkuru tareda kashe wasu Mutane.

Yazama wajibi Hukuma ta dauki Matakin Daya dace Akan wannan taaddanchin.

#Mikiya

Leave A Reply

Your email address will not be published.