Ahmad Mu’Azu Ya Koma APC, Tsohon Shugaban PDP Na Kasa

0 37

Rahotonni sun nuna cewa tsohon shugaban jam’iyyar PDP kuma tsohon gwamnan jihar Bauchi, Ahmed Adamu Mu’azu, ya sauya sheka zuwa APC.

Daya daga cikin masu kare muradun shugaba Muhammadu Buhari a kafofin sada zumunta, Kayode Ogundamisi ne ya bayyana hakan da yammacin jiya, inda yace: “Tsohon shugaban PDP, Alhaji Adamu Muazu, ya ajiye yakin neman zaben Atiku, ya koma APC”

Leave A Reply

Your email address will not be published.